Toh abun shine Microsoft Word ya bada daman yin hakan ta hanyan abunda ake ce ma “track changes” da zai nuna inda supervisor yayi gyara, sannan supervisor yana iya nuna wuri (highlighting) tare da barin comment din abunda yake so a yi a wurin ta hanyar amfani da “add comment”..