Shine na fada miki ai, GA wacce Manzon Allah ya fada mata haqqi da bautar cikin auran, Kuma ta ji na zata iya ba, Kuma ya barta, to itama nafisa sai a barta, haka annabi yayi,
matsalar shine, shin ta na iya riqe kan ta, ba tare da ta nemi namiji ba? To wannan shine abu mafi wahala, domin da mu da ku dukkanin mu akwai sha'awa a tare da mu, ba kowa me zai iya tsallake tarkon ba, ko da kuwa yayi niyya, so aure security ne, Kuma ta nan ake samun zuri'a, Amma maganar bauta akwai ta, ku daina ce mata jahilan wlh ana bautar da matan, Sai dai idan an samu namiji Mai tausayi,