Filter
Exclude
Time range
-
Near
Nasir SalmanuADD 🐾 retweeted
Gaskiya Alqali duniya ne, irin wannan addu’a haka.🤭🤔😢✍️
11
39
155
3,592
Replying to @AM_Saleeeem
Malam sarauta kenan ka manta uncle din sa ma haka yayi Masa a fadar Kano
jam jam kritis vcall sama mas haka, mas toni, mba rani wkwk tebak obrolan dah😆
1
MK-CHAWAI😎🤓 retweeted
Innalillahi wa inna ilaihiraji’un 💔 Don Allah wai mutane suna mantawa da mutuwa ne?🥹💔 Yanzu haka duk Akan kishiya ce wannan bala’in.
3
4
4
78
Shugaba Tinubu ya ƙara wa Abdulaziz Abdulaziz girma Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙara wa Malam Abdulaziz Abdulaziz girma a aiki, inda ya ɗaga shi zuwa muƙamin Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama'a (Senior Special Assistant on Media and Public Enlightenment). Malam Abdulaziz ne ya bayyana hakan ta cikin wani saƙo da ya wallafa a shafukan sa na soshiyal midiya, inda ya ce ya karɓi takardar tabbatar da sabon naɗin nasa a ranar Laraba. Ya ce sabon matsayin sa ya yi daidai da tsarin ayyukan da Shugaban Ƙasa ya amince da su tun ranar 23 ga Afrilu, 2026. Ya bayyana wannan ƙarin girma a aiki a matsayin wata babbar karramawa da kuma nuna amincewa da gudunmawar da yake bayarwa a guruf ɗin masu aikin sadarwa ta Fadar Shugaban Ƙasa da kuma a fannin yaɗa labarai gaba ɗaya. A cewar sa, sabon matsayin ba wai karramawa ce kawai ba, har ila yau ya ɗora masa sabon nauyi da ƙalubale da ke buƙatar ƙarin jajircewa, ƙwazo da sadaukarwa wajen gudanar da ayyukan sa domin cimma manufofin gwamnati da kuma yi wa ƙasa hidima yadda ya kamata. Malam Abdul'aziz ya miƙa godiyar sa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa ci gaba da nuna masa amincewa da goyon baya. Haka kuma, ya gode wa shugabannin sa da abokan aikin sa a fannin sadarwa bisa haɗin kai, jagoranci da kuma hangen nesa da suke bayarwa wajen gudanar da ayyukan su. Ya kuma nuna matuƙar godiyar sa ga abokan aiki, abokan sa da sauran masu ruwa da tsaki a harkar yaɗa labarai, yana mai cewa gudunmawar da suka bayar ta taka muhimmiyar rawa wajen nasarorin da ya samu a rayuwar sa ta aiki. Sabon naɗin dai yana daga cikin sauye-sauyen da Shugaba Tinubu yake yi a ɓangaren sadarwa da yaɗa manufofin gwamnatin sa ga jama'a.
3
Replying to @tudunwada__mi
Eh Muje A haka
5
Rt comrade retweeted
Replying to @YDanjibga
Koba haka ba
1
1
2
4
Replying to @abu_twinss
Haka ne oga sir. Allah ya bamu kudi masu albarka
1
1
3
100/100 nta al9lawi khdam f chi khdra wla chi 9lwa b7al haka ta dwi 3la floos hhhh
7
fanatik retweeted
ام ديووث مترمة Ghi ta3 nik l9ahba Chkoun moh haka
33
16
691
24,713
Replying to @711ECW
ayo di haka bang biar bisa keluar😭
7
Replying to @Quancho8
Niliona kengine kama haka Naks 1am kanatoa Moshi kama an old lorry😂😂 Owner Ako nje anaangalia cluelessly
4
77⚽️⚽️⚽️ retweeted
Haka ukikula ukiwa umefunga macho si kabaya sana
19
28
70
586
Replying to @Pharmacio001
Lokacin da Bandit suka kama Uwar sa da sun mata irin haka da bazai kare Gomnati a maganar tsaro ba. Wa'innan su yakamata suyi Allah ya isa da Gomnatin Nigeria ta bari ake keta musu mutunci wawa Jaki
3
Replying to @LYU_QUO
It doesn't come from "Also Known As" nor "赤". It's comes from shortened prononciation of my past alias silent H due to french accent : 儚い → Hakanai → Haka → AKA
2
siap haka pipa makasih mas dede🥰🥰 @dedewizard19
126
Replying to @abduldangata20
A huce haka dangata 😂😂😂
3
Abdul Samad Kano 🕊️ retweeted
Banzaye ba. Wallahi na rasa me dan Arewa yake so yayi clarifying wa southerners. Ko manyan mu haka wasunsu suke wannan abun.
Wallahi. They are desperate for validation. Su a dole sai sun nuna wa yan kudu ai sun waye. Jahilai kawai.
1
4
75
Ka rubuta goals biyu ko uku da kake son achieving a November. Kowane goal ka sanya kuɗinsa a dollars da Naira. Misali: 1. Jarin Fara sayar da data $20 (₦30,000) 2. Sayan takalma $10 (₦15,000) 3. Sadaqa $50 (₦75,000) 4. Transport zuwa makaranta 30 days $15 (₦22,500) 5. Sayan block 6" 100pcs $100 (₦150,000) 6. Jarin fara awara $7 (₦3,500) 7. Aure $1,000 (₦1,500,000) 8. Gini $2,000 (₦3,000,000) 9. Babur $500 (₦750,000) Etc ----------- Kowane trade da kayi, kuma aka sami riba. ⏩ ka je kayi P2P ⏩ ka turawa mai sayarwa ya rike kuɗin a wurinsa Ka ci gaba da yin haka, har sai ka tara kuɗin GOAL ɗinka na farko ------------- Akwai wani Ɗanbaiwa da ya saka $20 ta koma $120, Amma yaki fita wai sai ta kai $150. Karshe dai, $30 ya cire a kasuwar. --------------- Akwai wani Ɗanbaiwa da ya sayar da Sidra ya sayi Tankin ruwa. Tsabar tsokana har abokansa suka fara kiransa da HOLBORN (sunan kamfanin tankin ruwa) 😂🤣😁 -------------------- Sai dai abinda basu sani ba shi ne, a halin yanzu yana rike da wayan hannu biyu, Kuma duk ta dalilin rubuta goal da yin deposit akai-akai har a cika kuɗi ya same su. Sannan ga tankin ruwa, ga kuma ɗan capital ɗinsa da yake juyawa ɗan kadan ana samun na chefene. --------------- Ku jarraba wannan strategy, wallahy zaku amfana sosai. Duk lokaci da kuka kalli abinda kuka saya a zahiri, Ko ana dip zaku ji sanyi. 😎 🥶 Sannan zaku cimma abubuwa da dama ba tare da kun takura kanku wajen tara kuɗaɗe a portfolio ɗinku ba. -------------- Hikmar sana'a shi ne a waraware matsaloli, ba a rika shan wahala ana tara kuɗi, shi kuma kasuwa yana karɓewa ba. Ku jarraba hakan! ku bani labarin goals da kuke son achieving , don mu tattauna a comment section ✍️
9
2
25
117
Everyone is free to choose his political affiliation and it have nothing to do with his level of competence education or exposure this is hw we continue to do politics haka muka yima Jonathan today we all agree Jonathan time was better so u can question him but that edu forget
1
9