Wannan labari idan gaskiya to wannan ya tabbatar 'yan siyasar Nigeria basu daukemu mutane ba. Sun daukemu mutanen da ba musan abunda mukeyiba, saboda haka kowane sakarci sai suzo da shi suce muyi. Kasuwar bukata ce kawai 'yan siyasarmu suka dauki siyasa. Allah yasa mugane.
JUST IN: Mustapha Rabiu Kwankwaso has been announced as the Kano State NDC deputy governorship candidate.