Mey kake tinani da, kaje ka auro macce tashi America. kasan yanda matan America suke daukar al'amarin rashin da'a a cikin aure kuwa?
lokacin da aure ta yasan mey ya aura. so ba abun mamaki bane abun da tayi..
Sosai kuma a wannan qarnin, ba ko wace macce zata iya declining offer din saurayinta ba idan yace yakamata su hadu fa sai wadda Allah ya ka re, shifa namiji dan iska ne, zai iyayin komai da cimma wata munar shi.