MUSULMI DA KIRISTOCIN AREWA....
Mu kula sannan muyi taka tsan tsan a wannan lokacin da Amurka tare da kasashen yamma suka dasa mana tarko suke ta kokarin ganin mun faɗa cikkn tarkon domin su samu damar kwasar ganimar RARE EARTH da Allah ya hore mana a yankin Arewa...
Arzikin RARE EARTH dake jibge a yankin Arewacin Najeriya na daga cikin abubuwan da Amurka ta sanyawa idanu....
RARE EARTH ELEMENTS DA AKE DASU A AREWA...
1 Tantalum (Ta) - Ana samunsa a Plateau, Nasarawa, Bauchi, da Kaduna States. Yana cikin rare earth metals masu muhimmanci.
2 Niobium (Nb) - Yana cikin columbite ore, ana samunsa a Plateau, Nasarawa, Kogi.
3 Lithium (Li) - An gano shi a jihaar Nasarawa Yana da tasiri sosai.
4 Beryllium (Be) - Ana samunsa a wasu yankuna na Plateau State.
5 Cesium (Cs) - Yana tattare da tantalite-columbite deposits a Nasarawa da Plateau.
6 Rubidium (Rb) - Ana samunsa tare da sauran rare earth elements a Plateau.
7 Thorium (Th) - Rare earth element ne mai aikin rediyo (radioactive), ana samunsa a Plateau da Bauchi States.
Cerium, Lanthanum, Neodymium - Waɗannan suna cikin Lanthanide series na rare earths, kuma an gano su a wasu wurare na Jos Plateau...
Idan muka kalli jihohin da ake sanun wadannan albarkatun na Rare Earths masu tasiri a duniya, zamu ga a jihohin tsakiyar Arewa inda kiristoci suke da yawa, hakan ne yasa Amurka ta fara wannan batun na halaka kiristoci domin ta haifar da rashin zaman lafiya sai tayi amfani da majalisar dinkin duniya wajen kafa dokokin da zasu basu damar shigowa Nigeria da sunan samar da zaman lafiya ...