Daddy did not have diabetes. It was clearly a snakebite you animals.ππππ
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar Manjo Janar Rabe Abubakar a hannun 'yanbindiga, a cewarta bayan fama da ciwon suga da hawan jini.
A cikin sanarwar da ta fitar, gwamnatin ta bayyana wannan lamarin a matsayin babban rashi ga Najeriya baki Ιaya.
A watan Mayu ne 'yanbindigar suka sace janar Ιin da matarsa a Katsina.