Asset guda 5 da Musulmi zai iya mallaka wanda ke kawo masa kuΙin shiga (Halal).
Ba dole sai ka jira albashi ba.
Ga hanyoyi guda 5 da zaka iya gina dukiya kuma tana baka kuΙin shiga.
1. Zinare da Azurfa
Zaka iya sayen su a zahiri. Ko ka saye su a exchange kamar Binance. Amma spot trading, ba futures ba.
2. Hannun Jarin Kamfanoni (Halal Stocks)
Zuba jari a kamfanonin da kasuwancinsu halal ne. Misali: Dangote, BUA, MTN, Airtel.
Dividend Ιinsu na iya zama income a duk shekara.
3. Gidaje, Shaguna, ko Gonakin Haya
Property na daga cikin mafi Ζarfi a duniya.
Kana mallaka, mutane suna haya, kuΙi yana shigowa.
4. Kasuwanci (Buying and Selling)
Saya ka sayar. Profit ya zama naka.
Wannan shi ne ginshiΖin tattalin arziki tun zamanin Sahabbai.
5. Skills ko Sana'a ta Musamman
Ilimi ma asset ne.
Coding, social media marketing, graphics design, trading, consulting.
Idan kana da skill mai daraja, kasuwa zata biya ka.
Ka tuna:
Asset shi ne abin da ka mallaka wanda yake saka kuΙi a aljihunka.