Empowering learners through our comprehensive crypto education platform. Join us online at t.me/bitkovahub or visit our Kano/Kaduna/Bauchi/Yola Offices.

Joined April 2021
561 Photos and videos
Pinned Tweet
Ina so nayi trading amma bana so nayi asara? Ina so na koyi trading zuwa matakin kwarewa a kwana 3. Ina so na koyi trading daga professional trader a kyauta? Ina so na koyi strategy da yafi kawo kuɗi? Ina so na koyi strategy da babu asara? Ina so na koyi komai a kasuwa?. Hahahaha 😂🤓 Ɗanbaiwa mai abin mamaki. ----------------- A Bitkova Academy zaka koyi yadda ake sayan coins da sayarwa - step by step, babu wani abu da zai ruɗar da kai. Zaka koyi yadda ake zana chart da yadda ake nemo signal da kanka, ba sai ka dogara da wani ba. Zaka koyi yadda ake yaƙi da haɗama da tsoro, waɗannan biyu su ne suke kashe mafi yawan traders. Kowane darasi an gina shi ta hanyar practical, babu theory a cikin karantarwar Bitkova Academy. ------------------ Duk wannan garaɓasar Cikin harshen Hausa a sati shida kacal. Mun karantar da ɗalibai sama da 10,000 a jihohi 17 a Arewa akan kuɗi ₦30,000 kacal. Physical class uku (3) muke dasu a wannan aji na 2026B - Kano ₦30,000 - Gombe ₦30,000 - Bauchi ₦30,000 - Online ₦20,000 Zamu fara aji ran Asabar 20th June, 2026. -------------------- Kana iya REGISTER kai tsaye ta website www . Bitkova .com ko kuma ka tura kudi zuwa: 6733340694 BITKOVA DIGITAL HUB LTD, Moniepoint 🏧 Idan kayi payment Ka tura min shaidar biya ta WhatsApp 08036107361 Garzayo Makarantar Bitkova Academy a yau. Bitkova Academy, Makarantarku, abin alfaharinku 💙
1
7
38
"Ka nemi kwarewa, sai nasara ta biyoka ido rufe." Sir @Mahmoudsardauna Lead, Bitkova Academy
5
4
20
185
“Kana ɗan Nijeriya, ka tabbatar ɗaya daga cikin sana’o’inka tana kawo maka Dollar ba Naira ba”. Allah mun gode maka da ni’imar Web3, Crypto, Stocks da X-Monetization. Sir @Mahmoudsardauna CEO & Lead, Bitkova Academy
8
72
Hali zanen dutse...☺️ A wannan sati na haɗu da ɗalibai guda uku (3) daga cikin tsoffin ɗalibanmu, kuma tabbas babu abin faɗa sai alasanbarka. 1. Ɗalibi na farko na haɗu da shi a cikin Sabon Kasuwar Gombe. Yake shaida min cewa duk da kankantar sana'arsa, amma alhamdulillah ana samun na rufin asiri daga trading. Muka tattauna wasu batutuwa na kasuwa kamar muhimmancin Support and Resistance da kuma Chart Patterns, sannan muka yi sallama. 2. Mutum na biyu na haɗu da shi a Hajja Commission. Yace, “Malam, ba ka gane ni ba.” Nace, “Sai haƙuri.” Yace, “Ni ɗalibin Bitkova Academy ne 2025B Online, kuma alhamdulillah. A wancan lokaci abubuwa babu daɗi, amma yanzu an sami saiti a kasuwa. Ina iya yin analysis da kaina.” 3. Ɗalibi na uku na haɗu da shi a hanyata ta dawowa daga Exercise. Yace, alhamdulillah yanzu ya zama Funded Trader kuma fully yana trading. Sannan ya bani labarin irin ƙoƙarin da yake yi wajen jawo kanne da abokansa zuwa kasuwa, duk da har yanzu sun kasa fahimtar muhimmancinta. ---------------- Idan kuka kalli waɗannan traders, sun yi tarayya a kan abu guda ɗaya — Confidence. Da yawan traders suna yawo daga wannan FREE class zuwa wannan FREE class domin neman ingantacciyar ilimi. Ba za ka sami ilimi mai inganci ba sai ka bada kuɗi. Tsoron bada kuɗi yasa da yawancinmu muna ta ƙona lokutanmu a Signal Groups da tsalle-tsalle tsakanin DEX, Forex da Crypto. --------------- Saura sati biyu (2) mu fara ajin 2026B. Wannan dama ce a gare ka na koyon Cryptocurrency daga Makarantar Bitkova Academy. Mun yaye sama da ɗalibai 10,000 a cikin jihohi 17 na Arewa. Karatun cire kokwanto zuwa Confidence cikin Harshen Hausa. Ku ci gaba da kasancewa da Makarantar Bitkova Academy. Bitkova Academy, Makarantarku, abin alfaharinku 💙
1
1
10
168
BTC = Bitcoin. BITKOVA = ? 🤔 Drop your answer in the comments. Let's see who really knows the meaning behind the name. 👇🔥
4
8
136
Duhu ya na da muhimmanci domin tunasar da mu daɗin haske. Zafi ya na da muhimmanci don tunasar da mu daɗin sanyi. Rana tana da muhimmanci don tunasar da mu daɗin inuwa. Jinya ta na taimaka wa don mu godewa ni'imar lafiya. Shiga ƙunci ke ba ka damar kewar farin ciki. Faɗuwa ta na da rana don ta na bayyana mana daɗin nasara. Asara tana da amfani don nuna mana daɗin riba. Ku kasance da Bitkova Digital Hub domin samun damar gina gobenku cikin aminci. Muna cigaba da registration na Ajin Cryptocurrency Trading 2026B Cohort Shiga website ɗin mu domin rejista: 🌎 bitkova.com/our-hub Bitkova Academy, Makarantarku abin alfaharinku 💙
3
2
16
427
Congratulations to our Lead Marketer, Engr. Aliyu Almustapha, on his appointment as Chief Ecosystem Development Officer (CEDO) at ATEG Capital Your dedication to education, community building, and empowering others continues to create meaningful impact across the Web3 ecosystem. We are proud to see your contributions recognized with this well deserved leadership role. On behalf of the team at Bitkova Academy, we celebrate this achievement and wish you continued success as you help shape the future of education and ecosystem growth at ATEG Capital. Congratulations once again, Engr. Aliyu. The journey ahead is bright. 🚀
📢 Team Announcement We are pleased to welcome Eng. Aliyu Almustapha as Chief Education Officer (CEDO) of ATEG Capital. Aliyu will lead our education initiatives, community engagement, and ecosystem awareness efforts. Welcome to the leadership team, Aliyu. 🚀 #ATEG #ATEGDV #Leadership #Education
8
21
368
Ka godewa Allah idan kana duniyar Web3 da ilimi. Akwai wanda suka shigo Web3 domin kuɗi, Akwai wanda suka shigo Web3 domin opportunities. Wanda suka shigo domin kuɗi, tuni an sallame su. Wanda suka shigo domin opportunities, har yanzu suna samun alheri a cikin wannan space. Idan zaka shigo Web3, ka fara da ilimi, Ka fara daga Makarantar Bitkova Academy. A halin yanzu muna registration na ajin 2026B don ɗalibai da suke sha'awar koyon ilimin trading daga tushe! Ku garzayo @bitkovahub don zama ɗalibai ko bitkova.com Bitkova Academy, Makarantar ku, abin alfaharinku 💙
1
1
5
111
GM CT Can I get a GM back Congratulations to our Visionary CEO Sir @Mahmoudsardauna on reaching an incredible milestone of 30,000 followers on X. 🎉 This achievement is a reflection of your consistency, leadership, and commitment to educating and empowering thousands of people through Web3, blockchain, and digital innovation. Through your vision at Bitkova Academy and your dedication to building opportunities for others, you have inspired a growing community that values knowledge, growth, and impact. 30,000 followers is more than a number. It represents trust. It represents influence. It represents lives touched through your work. Wishing you even greater success as you continue to educate, inspire, and lead the next generation of Web3 professionals. Congratulations once again, Sir Mahmoud Sardauna. The journey continues.
20
9
45
689
Kana jin ana maganar crypto amma baka taba gane komai Ko ka taba shiga harkan Crypto ka yi asara saboda rashin ilimi Ya kamata ace yanxu ka wuce wurin wajen bawa kasuwa abinda kake samowa a kasuwan cinka Kazo Bitkova ka nemi ilimi domin takaita asara A Bitkova Academy za ka koyi crypto daga tun daga tushe Kuma cikin yaren Hausa ta yanda zaka fahimci yaya kasuwar take Yanzu haka ana gudanar da Registration na Ajin 2026B, domin shiga garzaya shafin mu bitkova.com/our-hub Ko kuma ka tuntubi wannan number 07070073670 Bitkova academy Makaratar ku abin alfaharin ku
1
1
9
175
New Day. New Week. New Month. New trades. New opportunities. New lessons. The market rewards those who stay consistent, keep learning, and take action when others hesitate. Every successful trader started somewhere. This month, focus on growth. Focus on discipline. Focus on becoming better than you were yesterday. Your next breakthrough could be one decision away. Welcome to a new month with Bitkova Academy. #BitkovaAcademy #Trading #Crypto #Web3 #Blockchain #LearnAndEarn
1
1
6
111
BITKOVA DIGITAL HUB A cikin wannan rana mai albarka, muna miƙa saƙon Barka da Sallah ga ɗalibai, malamai, abokan hulɗa da dukkan al’ummar musulmi na fadin Duniya Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kura kuranmu, Ya sanya wannan Sallah ta zama mafari na zaman lafiya, ci gaba da nasara a rayuwarmu baki ɗaya Muna godiya da irin goyon baya da haɗin kan da kuke baiwa Makarantar ku Bitkova Digital Hub Abin alfaharin ku. 🌙 Eid Mubarak BITKOVA DIGITAL HUB 💙
8
1
22
279
Abubuwan da Yakamata mu sani a yinin Arafah 1. Yau Talata shine 9 ga Dhul Hajji ita ce ranar Arafa. 2. Ita ce rana ta 9 daga cikin kwanukan shekara mafi daraja da falala a wurin Allah. 3. A ranar Arafat ne Allah ya kammala saukar da Alkur’ani ga Manzonsa a wurin Hajjin bankwana. 4. A wannan ranar Allah yana gafarta zunubai, ya yafe kurakurai, ya karba addu'oin bayinsa. 5. Allah ya rantse da wannan rana a inda ya ce واليوم الموعود • وشاهد ومشهود Al-Yaumul Mau'úd shi ne yinin alkiyama, Sháhid shi ne ranar Arafa, Mashhúd shi ne ranar Jum'ah. 6. Kuma Allah ya rantse da ranar Arafa inda yake cewa: "والشفع والوتر" Shafa'i shi ne ranar layya, witiri shi ne ranar Arafa. 7. Hadisi ya inganta daga Manzon Allah (S) cewa, "babu wani yini wanda yake mafifici a wurin Allah fiye da yinin Arafa. Allah yana saukowa zuwa saman duniya sai ya yi kuri da mutanen kasa, ga mutanen sama". Sahihu Ibn Hibban 3583. Akwai hadisai da dama ingantattu a kan wannan. Duba Sahihu Muslim 1348 da Musnad Ahmad 80 8. A ranar Arafa ana son yawaita zikiri da addu'a. Kuma mafificiyar addu'a a ranar ita ce: "LA ILAHA ILLALLAHU WAHDAHU LA SHARIKA LAHU, LAHUL MULKU WALHUL HAMD, WAHUWA ALA KULLI SHAI'IN QADEER". Ana kuma son a yawaita fadin: "SUBHANALLAH, WALHAMDU LILLAH, WA LA ILAHA ILLALLAH, WALLAHU AKBAR". 1. Magabata sun kasance a ranar Arafa suna aikata ayyuka iri daban daban na neman lada don samun gafarar Allah mahalicci. 2. An sunnanta yin azumi ga wanda ba ya aikin Hajji a wannan rana. Kuma ana fatar Allah zai yafe ma wanda ya yi shi zunubin bara da na badi. 3. Ana son mutum ya umurci iyalansa da yayansa - har kanana - su yi azumin ranar saboda gamewar falala da gafara. 4. Mutum yana iya yin azumin Arafa ko da ana bin sa bashin azumi. Idan kuma ya yi ramko a ranar babu laifi; ana sa ran zai samu karin falala saboda darajar wannan rana. 5. Babu laifi matafiyi ya yi azumin wannan rana idan ba zai sha wahala a kai ba. 6. Daga sallar asuba ta ranar Arafa ana so yin kabbarori bayan sallah "ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, LA ILAHA ILLALLAHU, ALLAHU AKBAR, ALLAHU AKBAR, WA LILLAHIL HAMD" daga nan har zuwa sallar la'asar a rana ta uku bayan sallah. 7. Daga cikin abubuwan da Annabi (S) ya roka a wannan rana akwai: gafara da jinkai da afuwa, da shiriya da tsarkin zuciya da sutura da wadatar arziki da lafiya da kamun kai da kariya da nasara da aminci da mafi girma kuma uwa uba; samun aljanna firdausi. Don haka ana son mutum ya dukufa da tsarkin zuciya da magiya ga ubangiji musamman a yammacin wannan rana domin neman bukatunsa na duniya da lahira da neman gafara ga kansa da iyayensa da iyalansa da kasarsa da al'ummar musulmi. 8. Akwai matukar hatsari ga yin sabon Allah a ranar Arafa saboda girmanta da darajarta a wurin Allah. 9. Alhazai a wannan rana suna cikin gafarar Allah, kuma Allah yana shaida ma Mala'iku haka. 10. Wanda bai samu tsayin Arafa ba, a tsaya a kan iyakokin Allah. 11. Rana ta 10 ita ce ranar Idi babba, kuma ranar layya. Ta fi duk sauran ranaku muhimmanci kuma babu abinda Allah ke so a ranar kamar kwararar da jinin dabbobi ana kiran sunansa. 12. Ranaku 3 bayan Sallah su ne Ayyamut Tashriq. Ana son musulmi ya darajta su, ya ci abinci, ya ziyarci yan uwa, ya caba ado, ya yi sadaka da sashen naman da ya yanka. Allah ya yi mana muwafaqa da samun gafara, ya saukar mana da aminci da zaman lafiya da yalwantar arziki a kasarmu, ya daukaka addinin Musulunci da Musulmi.
1
7
188
Idan kana so ka gina mutum na yini guda, ka bashi Crypto... Idan kana so ka gina mutum har tsawon rayuwarsa, ka koya masa Crypto... Feedback daga bakin ɗalibin Bitkova Academy ajin 2025D. Gani ya kori ji... Bitkova Academy, Makarantarku, abin alfaharinku 💙
1
2
14
149
📌 YADDA ZAKA YI RAJISTA: 1️⃣ Ka shiga Bitkova Official Website bitkova.com 2️⃣ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar 3️⃣ A dropdown menu, ka danna “Our Hub” 4️⃣ A karkashin Physical Classes, ka yi slide hagu ko dama 5️⃣ Ka zabi jiharka sannan ka danna “Enroll” KO 📲 Idan kana son Telegram Online Class, ka danna “Enroll” dake karkashin Telegram Class. In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka. ⚠ Kada ka jira har arufe rajista.
2
1
10
909
Kana shiga trade ba plan? Kana bin hype? Kana bin signal groups? Kullum kana cikin loss! Trading yana bukatar ilimi: Ka san lokacin shiga. Ka san lokacin fita. Wannan ne mutane da yawa basa yi. A Bitkova Academy muna koyar da Trading step-by-step. Ba wahala, ba rikitarwa. Zaka fahimci kasuwa acikin sauƙi. Zaka daina random entries. Zaka fara trading da hankali. Muna cigaba da registration na Shin 2026B Shigo Bitkova Academy domin zama ƙwararren Trader 🌎bitkova.com/our-hub
1
2
15
237
🚨AN BUƊE REGISTRATION NA BITKOVA CRYPTO TRADING CLASS 2026B Kana son koyon yadda ake Cryptocurrency Trading da fahimtar yadda kasuwar crypto ke aiki? 📈💰 Wannan dama ce gareka domin koyon daya daga cikin manyan digital skills da suke iya canza rayuwar mutane a duniya. 🔥 ZA'A RUFE REGISTRATION: 12 GA JUNE 📚 AJI ZAI FARA: 13 GA JUNE ABUBUWAN DA ZAKA KOYA: ✅ Tarihin Kuɗi da yanda kuɗi ke aiki. ✅Crypto & Blockchain: yanda suke aiki da yanda suke da alaƙa da tattalin arzikin duniya da yanda suka banbanta. ✅ Yadda Wallet da Exchange ke aiki. Wake riƙe da kuɗin ka, ya zaka tsare dukiyar ka. ✅ P2P Trading — Yadda ake saye da sayar da crypto daga banki zuwa crypto cikin tsarerriyan hanya. ✅ Fundamental Analysis: ya zaka gane crypto mai kyau da mara kyau, me zaka saya yaushe zaka saya yaushe zaka sayar. ✅ Market Sentiments: ina hankalin mutane ya dosa, ya zaka kare kanka daga zama ɗan abi yarima asha kiɗa. Yanda ake fahimtan market manipulation da sauran su. ✅ Technical Analysis & Candlesticks: yanda zaka fahimci yanda ake karanta candles da market structure, ya ake fahimtan manipulations daga candles. ✅ Chart Patterns: menene patterns, yanda ake trading dinsu ba kaman na textbooks ba, yanda zaka banbanta da textbooks trader. ✅ Indicators — BB, EMA da RSI: indicators a matsayin confluence factors, ya zaka filtering noice kayi narrowing trades dink zuwa A set-ups. ✅ Risk Management: ya zaka tattala jarin ka, ya zaka tsira kuma ya zama kullum ana damawa dakai sannan maximizing profits dinka. ✅ Market Psychology: wadanne tunani ne ke cutar da dan kasuwa, ya cycle na kasuwa suke ya suke juyawa. ✅ Yadda ake kirkirar Trading Plan mai kyau Ko kai beginner ne ko kuma kana trading amma baka samun consistency, wannan class din an tsara shi domin taimaka maka ka fahimci market yadda ya kamata. 💡 MEYASA ZAKA SHIGA BITKOVA? ✔ Beginner Friendly ✔ Saukin fahimtar darasi ✔ Physical Classes Available ✔ Telegram Online Classes Available ✔ Koyo daga Experienced Traders ✔ Gina ingantaccen ilimin trading ✔ Shiga cikin crypto community mai karfi 📌 YADDA ZAKA YI RAJISTA: 1️⃣ Ka shiga Bitkova Official Website bitkova.com 2️⃣ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar 3️⃣ A dropdown menu, ka danna “Our Hub” 4️⃣ A karkashin Physical Classes, ka yi slide hagu ko dama 5️⃣ Ka zabi jiharka sannan ka danna “Enroll” KO 📲 Idan kana son Telegram Online Class, ka danna “Enroll” dake karkashin Telegram Class. In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka. ⚠ Kada ka jira har arufe rajista. Kasuwar crypto tana canzawa ko wane lokaci saboda sabon technology ne, kuma wanda suka maida hankali sukayi abinda ya dace suna samun manya manyan alkharai. 🎯 Ka daina kallon mutane suna samun dama a crypto kai kana gefe. Wannan shine lokacin da zaka koya, ka bunkasa iliminka kuma ka shiga duniyar digital economy. 🚀 Ka tabbatar da gurbin ka yanzu tare da Bitkova!
2
9
247
Abubuwa goma da yakamata kayi cikin kwanaki goma Dhul-Hijjah. Daga Ibn Abbas (RA), Annabi ﷺ ya ce: “Babu wasu kwanaki da aikin alheri yafi soyuwa a wajen Allah kamar waɗannan kwanaki goma.” Wato, kwanaki goma na farkon watan Dhul-Hijjah. Sai Sahabbai suka ce: “Ya Rasulullah, hatta fita jihadi?” Sai Annabi ﷺ ya ce: “Hatta fita jihadi, sai mutum wanda ya fita da ransa da dukiyarsa saboda Allah, sannan bai dawo da komai ba.” Bukhari ya ruwaito shi. Wannan yana nuna girman kwanaki 10 na Dhul-Hijjah sosai. Aikin alheri na da lada mai yawa a cikin waɗannan kwanaki. Don haka, musulmi ya kamata ya ƙara ibada da kusanci zuwa ga Allah a wannan lokaci. Ga muhimman abubuwa guda goma (10) da idan mutum ya lizimce su, zai samu kusanci ga Ubangiji: 1. Karatun Alkur'ani mai girma. 2. Kyautatawa iyaye. 3. Yin azumi. 4. Sadaka, koda da kaɗan ne. 5. Sada zumunta, koda kiran waya ne. 6. Gaida marar lafiya, koda ta waya ne. 7. Tasbihi: faɗin "Subhanallaah". 8. Tahmidi: faɗin "Alhamdulil Laaah". 9. Tahlili: "Laa ilaha illalhaah". 10. Takbeer: faɗin "Allahu Akbar". Ya Allah! Ka karɓi ibadunmu, ka sanya Aljanna makoma agaremu. Allah ne mafi sani. Rubutawar Aliyu Almustapha, (@aliy_almustapha) Kuyi retweeting ɗinsa domin ƴan uwa su amfana muyi tarayya acikin aiki alheri.
5
21
332
BitKova Academy retweeted
The Hausa content advantage on X: There are Millions of Hausa speakers but Very few quality content creators. The audience needed content but there are only few, so there is almost Zero competition at the top. The gap is BIG, fill it by Posting in Hausa. Post about Money, Relationship, News, Politics but Post consistently.
37
25
201
2,813
Congratulations Kanawa 🎉 Muna taya ɗaliban mu na na Cryptocurrency Trading reshen jahar Kano ajin 2026A murnar kammala karatu, Allah ya sanya albarka. Bitkova Academy, Makarantar ku, abin alfaharinku 💙
5
3
20
480