Wallahi ba ku isa ba.
Buhari azzalumi ne, mugu, maras tsoron Allaah. Duk matsalolin tsaron da ke Arewa sakacin shi ya qara hura wutar su.
Ba za mu taba manta sanda aka daga zabe ba, GEJ yace saboda rashin tsaro ne.
Ana saka mic a bakin Buhari yace: what is boko haram?
Irin shi be dauke su komai ba. Irin yana hawa mulki zai gama da su dinnan.
Don haka sau dubu in za mu yi maganar tsaro sai mun saka Buhari. Yauwa.
Ku daina kawo Buhari cikin zantukan rashin tsaron nan.
Annabi ya hore mu da kama bakin mu a kan wanda ya rasu. Saboda sun riga da sun iske sakamakon abunda suka aikata.
Whatever problem Arewa is facing today did not start in 2023.