Ka yi mata DM kana jiran reply cikin mintuna kadan? Lol!😂
Kai kana tunanin haka kawai mata suke amsa DM ne? Ai sai sun yi general survey na profile dinka, su duba DP dinka, posts dinka, comments dinka, har ma da mutual friends kafin su yanke hukuncin ko DM din ya cancanci reply!