Wannan abun rai ne, kamar yanda ya zo a Qur'ani duk sanda mutum ya kwanta baccin dare to ransa yana tafiya sama, sai a dawo da ran idan mutum ya farka, idan kuma Allah ya ƙaddara ajalin wannan ran yayi sai a riƙe ta.
Azzumar aya ta 42
This tweet is unavailable