Manzon Allah ﷺ ya ce:
*" Shin ba zan nuna muku ƙofofin alkhairi ba? Azumi garkuwa ne, sadaka kuma tana tafiyar da zunubi kamar yadda ruwa yake kashe wuta, sannan sallar mutum a tsakiyar dare.*
Riwayar Tirmizi
Azumi yana kare mutum daga zunubi da azabar Allah,
Sadaka tana goge