Ina so nayi trading amma bana so nayi asara?
Ina so na koyi trading zuwa matakin kwarewa a kwana 3.
Ina so na koyi trading daga professional trader a kyauta?
Ina so na koyi strategy da yafi kawo kuɗi?
Ina so na koyi strategy da babu asara?
Ina so na koyi komai a kasuwa?.
Hahahaha 😂🤓 Ɗanbaiwa mai abin mamaki.
-----------------
A Bitkova Academy zaka koyi yadda ake sayan coins da sayarwa - step by step, babu wani abu da zai ruɗar da kai.
Zaka koyi yadda ake zana chart da yadda ake nemo signal da kanka, ba sai ka dogara da wani ba.
Zaka koyi yadda ake yaƙi da haɗama da tsoro, waɗannan biyu su ne suke kashe mafi yawan traders.
Kowane darasi an gina shi ta hanyar practical, babu theory a cikin karantarwar Bitkova Academy.
------------------
Duk wannan garaɓasar Cikin harshen Hausa a sati shida kacal.
Mun karantar da ɗalibai sama da 10,000 a jihohi 17 a Arewa akan kuɗi ₦30,000 kacal.
Physical class uku (3) muke dasu a wannan aji na 2026B
- Kano ₦30,000
- Gombe ₦30,000
- Bauchi ₦30,000
- Online ₦20,000
Zamu fara aji ran Asabar 20th June, 2026.
--------------------
Kana iya REGISTER kai tsaye ta website www . Bitkova .com ko kuma ka tura kudi zuwa:
6733340694
BITKOVA DIGITAL HUB LTD,
Moniepoint
🏧 Idan kayi payment Ka tura min shaidar biya ta WhatsApp
08036107361
Garzayo Makarantar Bitkova Academy a yau.
Bitkova Academy,
Makarantarku, abin alfaharinku 💙