Ok namu na kasarmu basuyi ba sai wani ne zai mana, Davido yayi dai dai ya kare mutanensa, ku mutanenku mawa ne suka hau mulki suke kan manyan mukamai me sukayi, kun rike soja, kun rike dan sanda ba manyan mukamin da baku rike ba, ba abinda ya chanza, su kuma kudu suna kiahin nasu