Yan social media harkar nan taku ta shiga daji yakar bandits wasa kuke bada gaske kuke ba kunzo kuna hada uniform mai lambar Colonels da Major General ai wadannan duk yan zaman offfice ne, so muke ku ringa fitowa a Sergeant,Corporal sune masu zuwa field a fafata sai mu gane da gaske kuke😀