πβ¨ Barka da Sallah! β¨π
Allah Ya sanya wannan Sallah ta zama cike da farin ciki, zaman lafiya, da albarka a garemu baki Ιaya.
Allah Ya karΙi ibadunmu, Ya biya mana bukatunmu, Ya sanya farin ciki ya wanzu a zukatanmu. π€
Eid Mubarak! ππ