Ni kuma a tunani na, duk wata tattaunawa da za'ayi kusan bata da amfani matuฦar ba aiki za a yi ba. Waษanda kuma ke da alhakin yin aikin, mahukunta ne da shugabanni, waษanda daga cikin mu su ke, sun san me ke faruwa da mu, wasun mu ne ฦดan koran su, masu zigazigi da tumasanci don su samu gindin zama a wurin su. Babban zalunci ne mu mayar da alhakin wasu a kan wasu. Masu alhakin kawo mafita ba wannan matsalar ce gaban su ba. Yaya zasu ci zabe ne damuwar su.
Da mun san ciwon kan mu, mutuwar Gen. Rabe Abubakar a hannun โyan taโaddan daji ya fi kamata mutanen Arewa su fi maida hankali da tattaunawa a kai fiye da duk wani topic a halin yanzu.