Tabbas Nima abinda nke sensing kenan Idn ng suna fadan,
Ai shys zki ga ynzu mace da ta janyo mace kusa d ita a SM Wlh gwara ta jaa namiji duk sun mutane n shiga kauce hanya.
Ko meye abin kishi ba miji daya b b komai b.
Uhm Allah dai ys mu dace
You're very right here, unfortunately what happens is that muna hangen wani abu gameda junanmu, sai shedan ya kawata mana zukatanmu sai kiga kishi, ƙiyayya da sharri ya shiga, wallah maza basu lalata wa mata suna kamar yanda yar uwarki mace zata miki, on things basu san yanda kika sameshi ba, on things they'd ask All-Mighty and get better one.
Addu'ar, Allah ya bamu masoya na gaskiya da amana wanda zasu tsaya mana bayan idanunmu muma mu tsaya musu in basa nan.