Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe ta ce tsohon Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Ali Isa Pantami, har yanzu mamba ne na jam’iyyar, domin ba a bi ƙa’idojin da suka dace wajen ficewarsa ba.
Karin bayani: explorerhausa.com/har-yanzu-…
I'm not against helping people get married, but a government should focus on making life easier after the wedding too. Kano people deserve better priorities than this.
Misplaced priorities.
Sanatan Kano ta Kudu, Abdurrahman Kawu Sumaila, ya ce bai dace a dora alhakin matsalar rashin tsaro a kan gwamnatin tarayya kadai ba.
Karin bayani:explorerhausa.com/ba-adalci-…
Dace bog,zavrsices kako i radis.I tebe ce neko matoru ostaviti na balkonu na 35° bez vode i hrane.Lagano...znaš univerzum to Sam zavrsi..i Zasluzeno ces i dobiti.Ti nisi covek nego monstrum
🔴Tsarin karanta Alqur'ani kullum Shafi guda.🌹
Ka fara Ranarka da karatun Alkur'ani ko da Shafi daya ne. Sai ka samu Haske kuma da Albarka a Ranar.
🌿Kuma ka samu lada 10 a kowane harafi🌿
🌼🌸Ka Yada sakon ko, ka dace da nauyaya Mizanin Hasanat din ka !!!🌹