Filter
Exclude
Time range
-
Near
Replying to @PhatboiSham_ah
Nagode sosai sir 🙇🏾
Wow! Gaskiya kayi experiencing suu sosai.
3
4 Years of Turning Pain Into Advocacy 🤟 4 years ago, my Deaf colleagues and I started with an idea: turn our challenges into advocacy, our experiences into a profession. It wasn’t easy. We tried, failed, changed names, logos, programs... but we kept learning. Today our vision, mission, and programs at Sound of Silence Africa Initiative (SOSAI) are clear: we ensure organizations implement Deaf Accessibility frameworks, we are Deaf - led organisation driving inclusion across Africa. Check our work: sosainitiative.org We’re not done yet. We need YOU to build a #borderless and #inclusive Africa where communication is a fundamental human right and Deaf individuals have the agency to thrive independently with us: 1. Volunteer your skills Designers, Finance, Coordinators, Developers, Trainers, Grant writers, Communication specialists- we need your expertise. Especially for our Deaf Access App across Africa. → Fill this form: sosainitiative.org/volunteer 2. Partner with us Know organizations/companies that need Deaf accessibility training or audits? Recommend SOSAI. We’ll help them implement the framework. We also need international organisation partners across various countries to help cascade our impacts globally. 3. Donate Your support takes sign language to refugee camps remote areas where it’s needed most. 4. Donate equipment Have an extra laptop, printer, computer, or office furniture? We’ll put it to work immediately. Reach out via the form above. We’ll get back to you. Let’s build an inclusive Africa together. #DeafAccessForAll #SOSAI4Years #DeafAccessibility #LeaveNoOneBehind ##SignLanguage
8
Replying to @Bulamacartoons
Da saura sosai wlh in kana musu ka dume me yake trending
4
Aminaaaaa retweeted
Yara fa rahma ne sosai Wallahi, Allah bamu masu albarka wanda zasu zamar mana sanyin idanu🤲🏻
13
11
38
949
Da ace 'yan Arewa za su ɗauki yaƙi da jahilci, neman sana’a, da dogaro da kai da muhimmancin da suka ɗauki gulma, tsugudidi, da kazalandan a rayuwarsu, to da an samu cigaba sosai a al'amuran Arewa. Abin bakin ciki shi ne, za ka ga mutum a matsayinsa na mai tasiri (influencer) ko kuma wanda ya tara mabiya (followers), maimakon ya zo ya yi ƙoƙarin fadakar da mutane da nuna musu hanyoyin da za su dogara da kansu, sai ka ga ba wannan ne a gabansa ba. Abin da kawai ke gabansa shi ne: wane ya auri wance, wane ya cuce wani, wane ya ci amana, ko wane ya hau wata mota kaza. Gulma da tsugudidi da kuma tallata abubuwan da, idan ka lura, babu zurfin tunani a cikinsu. A gaskiya, masu tasiri suna da babban nauyi a kansu. Yin amfani da damar da suke da ita wajen ilimantarwa zai fi tasiri fiye da shiga cikin maganganun banza da ba su kawo cigaba. Idan har matasa za su mayar da hankali kan kirkira (innovation), koyon sana'o'in hannu, da bunkasa ilimi, lallai za a ga canji mai ma'ana a yankin Arewa cikin kankanin lokaci. Gulma da tsugudidi (shiga al'amarin da bai shafeka ba) suna ɓata lokaci ne kawai da rage mutuncin mutum a idon jama'a. Shin kuna ganin akwai wata takammiyar hanyar da za mu iya bi don jawo hankalin masu tasiri (influencers) su sauya akalarsu zuwa abin da zai amfani al'umma?
12
Sosai. Zata kuka da kan ta. Allah ya bamu ikon tarbiyya daidai.
That's called enabling, and she will regret it in the very near future if she lets it continue.
234
Replying to @MuhammadBa10433
Sosai consistently shine komai da hakuri koma
10
Abdullahi Adam Usman retweeted
Replying to @Abdalla_Nangere
Sosai
1
2
63
Replying to @_hafsat_paki
Duba,munada similar case a wata yar uwar mamanmu,itama danta yana zuwa south yana neman kudi sosai yana samu,yanata gini abunsa har ankai kudin aure,bayan yagama ginin shida babarsa sai cemusu yayi shifa aure zaiyi nanda kwana uku kuma a wannan gidan yaron
39
Replying to @cuteexahra1
Ai Ina gaisheku kuma dole mudinga engaging sosai coz whatttt🤭
1
1
3
Replying to @goldeneyez39
Sosai
5
Usman Haruna retweeted
Thank you so much bro. Ina godiya sosai.
Feeling truly honored today. Another milestone achieved. Tabbas na yi matuƙar farin ciki da ganin ɗaya daga cikin mutanen da nake ɗauka a matsayin role model a wannan a duniyar Blockchain Technology and crypto/Web3, wato Ya Sheikh Barrister @Abdulhadi021 ya yi following dina. Na san wasu za su iya ganin wannan abu a matsayin ƙaramin abu, wasu ma su ce "Meye abin murna idan mutum ya yi following naka?" Amma gaskiya, sai wanda yake ɗaukar wannan tafiya da gaske ne zai fahimci irin farin cikin da ake ji idan mutumin da kake girmamawa, kake kallo a matsayin abin koyi, kuma ka amfana da iliminsa, ya ya following naka. Alhamdulillah, na amfana da abubuwa masu yawa daga Malam. Ba a fannin blockchain, crypto da Web3 kaɗai ba, har ma a fannin da ke ƙara kusantar da mutum ga Mahaliccinsa, wato ilimin addini. Ina matuƙar godiya, Sir. Allah ya ƙara maka ilimi mai amfani, ya sanya alheri a cikin rayuwarka da iyalanka. Idan mahaifan ya Sheikh suna raye, Allah ya ƙara musu lafiya da nisan kwana. Idan kuma sun rigamu gidan gaskiya, Allah Ya gafarta musu, Ya kyautata makwancinsu. Wannan ya ƙara mini ƙwarin gwiwa don ci gaba da faɗaɗa ilimina, da kuma ƙoƙarin kawo abubuwa masu amfani ga al'umma. In sha Allah, zan ci gaba da koyo, bincike, da sanar da mutane ilimi mai amfani domin mu ci gaba tare. Allah ya sa mu kasance daga cikin masu amfani da iliminsu wajen amfanar da al'umma. 🤍 🙏 Thank you, Sir. #Dex_Eagle_Jr Allah yasa mudace
3
1
28
416
Mu yawaita istigfari sosai saboda muna yawan yin zunubi. ASTAGFIRULLAH! ASTAGFIRULLAH!! ASTAGFIRULLAH!!!
6
Ga sigar Hausa da za ka iya amfani da ita: 🚀 InterLink Network na shiga sabon zamani: Version 6, OTC Trading da Private Mainnet na gabatowa Makonni masu zuwa na iya zama daga cikin manyan lokutan tarihi ga InterLink Network. 📌 Ana sa ran fitowar Version 6 kafin ƙarshen wannan wata, wanda zai kawo sabbin abubuwan more rayuwa, ingantaccen ƙwarewar masu amfani, da ƙarin haɗin kai a cikin tsarin InterLink. Kowace sabuntawa tana ƙara kusantar da InterLink ga burinta na gina cikakken tsarin kuɗi da kasuwanci na Web3. 💎 A lokaci guda, ana sa ran fara cinikin $ITL ta OTC cikin kwanaki 10–15 masu zuwa. Wannan zai zama muhimmin mataki wajen gano ƙimar kasuwa da ƙara shiga tattalin arzikin InterLink ga masu goyon baya, masu gini, da sauran al'umma. Tambaya ita ce: 🔥 Idan kasuwar OTC ta buɗe, kai a wane ɓangare za ka kasance? Za ka tsaya kana kallo ne, ko kuma za ka shirya don anfani da sabon babin ci gaban da ke tafe? 🌐 Bayan ciniki, ƙaddamar da Private Mainnet na da muhimmanci sosai. Shi ne tushen da zai tallafa wa aikace-aikacen duniya na gaske, ayyukan da ba sa buƙatar tsaka-tsaki, tokenized assets, biyan kuɗi, hanyoyin DeFi, da haɗin gwiwar kasuwanci a cikin tsarin InterLink. InterLink ba kawai wani blockchain project ba ne. Yana gina tsarin da: ✅ Amfanin rayuwa ta yau da kullum ya haɗu da fasahar blockchain ✅ Kasuwanci za su samu damar tokenization ✅ Masu amfani za su iya kashe da amfani da crypto a rayuwarsu ta yau da kullum ✅ Masu haɓaka software za su iya gina aikace-aikacen Web3 masu ƙarfi ✅ Al'umma za su shiga cikin tattalin arzikin dijital mai bunƙasa 🚀 Version 6. OTC Trading. Private Mainnet. Tushen yana ci Ga sigar Hausa da za ka iya amfani da ita: da ƙarfi. Tsarin yana faɗaɗa. Kuma sabon babi na InterLink Network na gab da farawa. Kun Shirya? #InterLink #ITLG #ITL
14