Wallahi mu mutanen Gombe State lokaci ya yi da za mu buɗe ido mu yi tunani mai zurfi.
This is NOT the time for division ba lokacin raba kanmu bane saboda addini ko siyasa.
Leadership is not about noise it’s about capacity, integrity, da gaskiya.
@ProfIsaPantami worked with both Muslims and Christians as DG of NITDA and as a minister. That alone should tell us something, aiki yafi magana. If you want to run it that way the population is 70/30
Mu daina bari a raba mu da maganganu masu tada hankali.
Before you support anyone, ask yourself:
Shin zai kawo ci gaba ne?
Shin zai haɗa kan jama’a?
Shin zai yi adalci ga kowa?
Let’s focus on what truly matters peace, development, da haɗin kai.
Gombe namu ne gaba ɗaya Muslims, Christians, everyone.
Think wisely. Ka zaɓi wanda zai anfani al’umma gaba ɗaya.
#OneGombe #UnityFirst #ThinkWise
BabaSadiq Bs Media Concept ✍️