ALTSEASON THREAD....🔥
Altcoins sun fara farkawa daka bacci, kuma duk manyan alamomi suna nuni ne da abu guda ɗaya: ( altsession)
1. FAƊUWAR BTC dominance
Idan ƙarfin DOMINANCE DIN Bitcoin ya ragu, kuɗi yana fara gudana ne kai tsaye zuwa altcoins. Wannan shi ne sharadi ko mataki na farko na altseason.
1USDT. Dominance na sauka ƙasa
Raguwar dominance na USDT na nufin mutane suna juya stablecoins zuwa crypto. Hakan nanufin liquidity yafara dawowa kasuwa = bullish.
3.Ƙarfin ETH akasuwa yana dawowa
Lokacin da Ethereum ya fara jagorantar motsin kasuwa, domin shi ne fitilar farko kafin cikakken tashin altseason.
4. (rate cuts) karin liquidity
Raguwar rates = ƙara yawan masu son saka jari a risk-on assets. Tarihi ya nuna cewa a irin wannan lokacin altcoins ke tashi sosai.
5.Anyiwa Altcoins oversold ko’ina
Inkafuba charts, altcoins suna bottoma, ma'ana anyi wata da watanni anasaidasu. To wannan Wurin da ya dace da reversal.
6idan BTC ya dakata da tashi, bayan dogon tashi… altcoins ke ɗaukar haske. Irin wannan tsarin yana maimaita kansa a kowanne circle.
MBA